IQNA

Sakataren Darul Ifta A Masar Ya Yi Shahda A Bata Kashin Da Yan Sanda Da Masu Zanga-Zanga

Bangaren kasa da kasa: sakataren darul Ifta na kasar Masar a ranar ashirin da biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shmasiya a lokacin wani rikici tsakanin masu gudanar da zanga zanga a gaf da ofishin firaministan kasar ta Masa da kuma jami'an tsaro musammam yan sanda ya yi shahada.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; sakataren darul Ifta na kasar Masar a ranar ashirin da biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shmasiya a lokacin wani rikici tsakanin masu gudanar da zanga zanga a gaf da ofishin firaministan kasar ta Masa da kuma jami'an tsaro musammam yan sanda ya yi shahada.Sheikh Umadul Dine Ahmad Uft sakataren darul Ufta na kasar Masar a rikicin da aka yi a daren ranar juma'a tsakanin masu gudanar da zanga-zangar ganin an kawo canji mai ma'ana da kuma daurewa a juyin juya halin da al'ummar kasar suka yi sun yi wata taho mu gama da jami'an tsaro inada ya kasance daga cikin wadanda suka yi shahada a sanadin wannan rikici .sai dai shugabannin darul Ifta a kasar ta Masar sun bayyana cewa za su bi diddigin fayyace masu dalilin yin shahadarsa da kuma kare masa hakkokinsa.Tuni kungiyoyi da majiyoyin kafafen watsa labarai ke ci gaba da gabatar da gaisuwar ta'aziyarsu kan rasuwar wannan mutum.


916829