Bangaren siyasa da zamantakewa: a wata ganawa tsakanin shugaban kasar Tataristan dam asana da shugabannin addini a wannan kasa sun tattauanwa kan lamarin day a shafi addinin musulunci da kuma musulmin yankin da kuma sauran takwarorinsu na duniya da kuma yadda za a kare da kiyaye irin dangantakar da ke tsakanin mabiya addinan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula d aharkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a wata ganawa tsakanin shugaban kasar Tataristan dam asana da shugabannin addini a wannan kasa sun tattauanwa kan lamarin day a shafi addinin musulunci da kuma musulmin yankin da kuma sauran takwarorinsu na duniya da kuma yadda za a kare da kiyaye irin dangantakar da ke tsakanin mabiya addinan.A lokacin wannan ganawa sun tattauna kan abubuwa da dama kuma masu kayatarwa da suka shafi addinai da kuma dangantaka tsakanin mabiya addinai daban daban a kasar .Kuma sun yi nazarin kan hanyoyin bunkasa wannan danganta da kuma kare ta a tsakanin al'ummomin yankin da fadada ta zuwa sauran kasashe na duniya.
917646