Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: jami'an tsaro a kasar Bahrain a marecen ranar biyu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya suka kai wa ofishin jam'iyar Islami ta Alwifak da ke birnin Manama hari da sammamai.wannan hari da samamai da jami'an tsaro suka kai wa wannan ofishin jam'iyar ta Alwifak a birnin Manama ya z one bayan hare-hare da suka kaiwa masu gudanar da zanga-zanga da watsa su ta hanyar bude masu wuta dab akin bindiga da kuma barkonan tsohuwa mai sa hawaye kafin daga bisani su kai wa ofishin jam'iyar ta Wifak hari kuma wannan hari ya z one a daidai lokacin da mambobin jagorancin wannan jam'iya ke gudanar da taron mako mako da suke gudanarwa inda da karfi jami'an tsaron gwamnatin Al khalifa suka watsa taron.
921111