Bangaren kasa da kasa: cin nasarar da kungiyoyi da jam'iyu masu ra'ayin addini suka yi bayan sauyi da canji a kasashen larabawa da kuma matsalolin siyasa da na tattalin arziki mai yawan gasket da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke fama da su kuma idan aka yi dubi da yanke alaka ko kawo rauni a dangata tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da kasashen yankin gabas ta tsakiya za a yi tsananin sanyi a Tel Aviv a bana.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; cin nasarar da kungiyoyi da jam'iyu masu ra'ayin addini suka yi bayan sauyi da canji a kasashen larabawa da kuma matsalolin siyasa da na tattalin arziki mai yawan gasket da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke fama da su kuma idan aka yi dubi da yanke alaka ko kawo rauni a dangata tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da kasashen yankin gabas ta tsakiya za a yi tsananin sanyi a Tel Aviv a bana.Cin nasarar da masu ra'ayin addini a arewacin Afrika musamman kungiyar Ikhwanul muslim a kasar Masar da ta samu kasu arba'in cikin dari na kuri'un da aka kada ya kara saka gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila cikin wadin tsaka mai wuya ga kuma a yau musulmin yankin kansu yaw aye kamar yadda da dama daga cikin masana harkokin siyasa da harkokin tattalin arziki da tsaro da kuma zamantakewar yankin suka yi nuni da yadda za a samu da ci gaba da samin sauyi a yankin da kuma hakan ba zai yi wa gwamnatin haramtaciiyar kasar Isra'ila da kawayennta na yankin da na wajen yankin dadi ba domin wani babban koma baya ne a gare su da kuma shiga cikin wadin tsaka mai wuya ta bangarori daban daban.
920107