IQNA

An Nuna Hotunan Kwanaki Talatin Da Uku Na Gwagwarmayar Al'ummar Labanon

Bangaren fasaha : an nuna fim da hotunan kwanaki talatin da uku na gwagwarmayar al'ummar Labano a lokacin kallafeffen yakin da mamaya da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai masu a yakin nuna fin karfi amma sai gawo ya juye da mujiya da cin nasara da tarihi ba zai taba mantawa kan dakarun da ake raya karyar ba a iya cin nasara a kansu dakaruin makiya al'ummar musulmi da bil adama a duniya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an nuna fim da hotunan kwanaki talatin da uku na gwagwarmayar al'ummar Labano a lokacin kallafeffen yakin da mamaya da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai masu a yakin nuna fin karfi amma sai gawo ya juye da mujiya da cin nasara da tarihi ba zai taba mantawa kan dakarun da ake raya karyar ba a iya cin nasara a kansu dakaruin makiya al'ummar musulmi da bil adama a duniya.Jamal Shurja fitaccen mai yin Fim a wata tattauanaw da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi bayani kan yadda aka shirya da watsa wannan fim din da ta kumshi hotunan kwanakin talatin da uku na gwagwarmaya da tsayin daga da al'ummar Labanon suka nuna lokacin hari da mamaye na zalunci da danniya da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo masu wanda daga karshe suka ci nasara kan dakarun makiya da zalunci.

921008