Bangaren al'adu da fasaha: tawagar wakilan musulmin kasar Cote D'ivoire karkashin rakiyar wasu daga cikin ma;laman juma na Labanon da ke zaune a wannan kasa ta Cote D'ivoire a ranar hudu ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun kai wa jakadan Pap inda suka yi masa barka da wannan rana mai albaraka ta zagayowar haifuwar Annabi Isa (AS).
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; : tawagar wakilan musulmin kasar Cote D'ivoire karkashin rakiyar wasu daga cikin ma;laman juma na Labanon da ke zaune a wannan kasa ta Cote D'ivoire a ranar hudu ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun kai wa jakadan Pap inda suka yi masa barka da wannan rana mai albaraka ta zagayowar haifuwar Annabi Isa (AS).Wannan ziyara ba za a taba mantawa da ita ba a cikin tarihin kasar kuma wannan yana nuni da zaman lafiya tsakanin kiristocin da musulmi a wanann kasa ta yammacin Afrika da kuma sakon da ke tattare a cikin wannan ziyara da suka kai wa wakilin Paparoman da kuma yadda suka aike da sakon taya murnar zagayowar irin wannan rana ta haihuwar Annabi Isa Almasihu (AS).
922876