Bangaren ilimi da nazari: an wallafa da watsa littafi a kasar Jamus day a kumshi kawomhadisai da bayaninsu kan annabin Isa (AS) a cikin hadisan Ahlul Baiti (AS) da Mahdi Muntazir Ka'im ya wallafa a cikin harshen jamusanci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an wallafa da watsa littafi a kasar Jamus day a kumshi kawomhadisai da bayaninsu kan annabin Isa (AS) a cikin hadisan Ahlul Baiti (AS) da Mahdi Muntazir Ka'im ya wallafa a cikin harshen jamusanci.Wannan littafi mai suna Jesus - in den Überlieferungen der Ahl-ul-Bait da mahdi Muntazar Ka'im ya rubuta ya kumshi shafi dar biyu da goma sha biyu kuma ana sayar da shi ne a kan kudin yoro goma sha uku a kasuwar sayar da littafai ta kasar Jamus ga mai son saye.
923177