IQNA

An Watsa Mujjalar Musamman Da Ke Kawo Labaran Musulmin Indiya

Bangaren siyasa da zamantakewa;an watsa da wallafa mujallar al'adu da ta kumshi koyarwa irin ta musulunci da kuma kawo labaran da suka shafi musulmi a kasar Indiya mai Suna: System of Islamic education and Indian Muslims da kuma ke fitowa a garin Lakhunuu da ke lardin Utarparadesh na kasar Indiya.Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an watsa da wallafa mujallar al'adu da ta kumshi koyarwa irin ta musulunci da kuma kawo labaran da suka shafi musulmi a kasar Indiya mai Suna: System of Islamic education and Indian Muslims da kuma ke fitowa a garin Lakhunuu da ke lardin Utarparadesh na kasar Indiya.Wannan mujallar na daga cikin jaridun kasar indiya da ke kawo labarai da suka shafi musulmin kasar ta Indiya da komu koyar da musulmi koyarwar musulunci da duk wani labari dake da dangantaka da musulmi.

925947