IQNA

Tashar Talabijin Din Alkauthar Na Watsa Shirye-Shiryen Domin Larabawan Latin

19:08 - January 01, 2012
Lambar Labari: 2249342
Bangaren kasa da kasa, tashar talabijin din Alkauthar ta fara watsa wasu shirye-shiryenta a cikin harshen larabaci domin larabawa mazauna yankunan latin Amurka ta hanyar tauraron dan adam.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, tashar talabijin din Alkauthar ta fara watsa wasu shirye-shiryenta a cikin harshen larabaci domin larabawa mazauna yankunan latin Amurka ta hanyar tauraron dan adam kamar dai yadda bangaren hulda da jama'a na tashar ya sanar.

Wannan rahoto ya yi Karin bayani da cewa, tashar talabijin din Alkauthar tana gudanar da shirinta domin amfanin muslumi da suke fahimtar harshen larabci, inda take gudanar da shirin na addini tarihi da kuma bahasi na ilimi, haka nan kuma akwai shirye-shirye na nishadantarwa domin larabawa ko masu jin larabci.

Tashar talabijin din Alkauthar ta fara watsa wasu shirye-shiryenta a cikin harshen larabaci domin larabawa mazauna yankunan latin Amurka ta hanyar tauraron dan adam akan mitoci na musamman.

926207



captcha