IQNA

Isma'ila Haniya Ya Bukaci Kafa Rundunar Sojin Kudus

14:29 - January 02, 2012
Lambar Labari: 2249880
Bangaren kasa da kasa: Isma'ila Haniya firaministan Palasdinu da aka zaba ya jaddada ce al'ummar Palasdinu an mamaye su hatta tako daya na kasarsu ba su da yanci kanta saboda da haka ya bukaci kafa rundunar tsaro ta soji ta kudus ta kasashen larabawa.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Isma'ila Haniya firaministan Palasdinu da aka zaba ya jaddada ce al'ummar Palasdinu an mamaye su hatta tako daya na kasarsu ba su da yanci kanta saboda da haka ya bukaci kafa rundunar tsaro ta soji ta kudus ta kasashen larabawa.Jaridar Al yaum Sabi'i da ake buga ta a kasar masar ta ce Isma'ila Haniya zabebben firaministan Palasdinu karkashin kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da ya kai ziyarar aiki a kasar Sudan a ranar goma ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a wani taron kasa da kasa kan kudus a taron da Nafi'i Ali Nafii mukaddashin shugaban kasar Sudan ya halarta da sauran fitattun yan siyasa da jami'an gwamnatin Sudan suka halarata ya bukaci kafa rundunar kasashen larabawa ta kudus.

926509
captcha