IQNA

An Jinjina Da Girmama Marubuta Littafan Musulunci A Indiya

Bangaren ilimi da nazari: komitin kasa na furg zabane Urdu NCPUL a kasar Indiya ta gudanar da wani taron girmama da jinjina marubuta littafan Musulunci da kuma wadannan suka fi fice a sheakarar da ta karat a dubu biyu da goma sha daya miladiya kuma wannan wani mataki ne na kara habaka wannan manufa da karfafawa marubuta littafan addini a wannan kasa karfin guiwa a dabra daya da kwadaitar da masu son kama wannan hanya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: komitin kasa na furg zabane Urdu NCPUL a kasar Indiya ta gudanar da wani taron girmama da jinjina marubuta littafan Musulunci da kuma wadannan suka fi fice a sheakarar da ta karat a dubu biyu da goma sha daya miladiya kuma wannan wani mataki ne na kara habaka wannan manufa da karfafawa marubuta littafan addini a wannan kasa karfin guiwa a dabra daya da kwadaitar da masu son kama wannan hanya.Kafin zabar wadanda suka cancanci karbar wannan kyau ta yabo da jinjinawa sai kwararrun alkalai sun yi dubi a cikin littafi ko littafin day a rubuta day a kiyaye abubuwa na ilimi da adabi da kuma bincike kan kiyaye kaidodin rubutu da wallafawa da kuma shin yanada izinin bugawa ko a'a suna daga cikin abubuwan da alkalan ke la'akari a kai.


926143