Bangaren al'adu da fasaha; babban sakataren shirya kasuwar baje kolin ta kasa da kasa ana bukatar watsa labarai da suka shafi mata domin kara daukaka kakafen watsa labarai na duniyar musulmi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: babban sakataren shirya kasuwar baje kolin ta kasa da kasa ana bukatar watsa labarai da suka shafi mata domin kara daukaka kakafen watsa labarai na duniyar musulmi.Sadika Hijazi babban darektan ofishin kula da harkokin mata da iyali a hukumar kula da al'adu na Musulunci da dangantaka ta Musulunci kuma babbar sakatariyar shirya kasuwar baje kolin ta kasa da kasa ta yi bayani kan muhimmancin kawo labarai da suka shafi mata da it=yalai da kuma su bada gudummuwarsu da kwarewarsu a wannan fanni da hakan ko shakka babu zai taimaka wajan karfafawa da kuma daukaka kafafen watsa labarai na duniyar musulmi . Kuma ta yi bayani dalla dalla kan muhimmancin wannan fanni da kuma iirin taimakon da zai bayara matukar aka ba shi kulawa ta musamman.
928472