IQNA

Musulmi Ne tushen Kafa Kungiyar AC N

16:35 - January 04, 2012
Lambar Labari: 2251461
Bangaren siyasa da zamanatakewa; musulmi ne tushen kuma mambobin na farko na kafa kungiyar hadin guiwa ta CAN kuma da ke a matsayin tsintsiya guda matattara ta shirye-shirye da kokoki na bai daya kan abubuwa uku na asalin kafa wannan kungiyar samara da al'ummar mai tsaro da kwaciyar hankali,Samar da al'umma mai karfin tattalin arziki sai kuma mataki na uku karfafa bangaren al'adu da zamantakewa a tsakanin yayan wannan kungiyar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: musulmi ne tushen kuma mambobin na farko na kafa kungiyar hadin guiwa ta CAN kuma da ke a matsayin tsintsiya guda matattara ta shirye-shirye da kokoki na bai daya kan abubuwa uku na asalin kafa wannan kungiyar samara da al'ummar mai tsaro da kwaciyar hankali,Samar da al'umma mai karfin tattalin arziki sai kuma mataki na uku karfafa bangaren al'adu da zamantakewa a tsakanin yayan wannan kungiyar.Ita dai wannan kungiyar ta hada kasashen Indonosiya,Malaishiya,Filifine,Sangafurt,Burun,Vetnam,Kambodiya,Lawus da kuma Miyamar da suke sune mambobin wannan kungiyar kuma sun sha al'awashin fadada bangaren tattalin arziki a tsakanin da hakan zai taimaka matuka gaya wajan bunkasa al'ummomin kasashe mambobin kungiyar da kuma ciyar da su ta bangarorin zamantakewa da al'adu.

928245

captcha