Bangaren ilimi da nazari: a kasar Indiya an gudanar da taron bincike irin abubuwa dam asana musulmi suka d=samar da kuma jami'ar da muassisar nazarin musulunci da jami'ar ilimi ta kasa a birnin Delhu No fadar mulkin kasar ta Indiya suka shirya a dakin taro na wannan jami'ar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a kasar Indiya an gudanar da taron bincike irin abubuwa dam asana musulmi suka d=samar da kuma jami'ar da muassisar nazarin musulunci da jami'ar ilimi ta kasa a birnin Delhu No fadar mulkin kasar ta Indiya suka shirya a dakin taro na wannan jami'ar.A ranar sha hudu ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka gudanra da wannan taro na binciken abubuwan ilimi da manasa da masu bincike da kwararru musulmi suka samar a wannan fanni na ilimi kuma an samu halartar Imtiyaz Alim babban sakataren kungiyar yan jarida ta kuduncin Asiya da kuma masana da dama musulmi a kasar ta Indiya .Daga cikin abubuwan da suka tattauana da yin bincike a kansa akwai nauyin day a rataya kan wuyan musulmi masana a wannan zamani da kuma binciken tauraron dan adam da yadda masana na yammaci ke kokokin bakanta masana musulmi a idon al'ummomin duniya da kawo shakku kansu.
930160