IQNA

Likitoci Iraniyawa Za Su Yi Hidima Ga Maziyarta Arba'in Na Imam Huseini (AS)

Bangaren kula da kiwon lafiya; kimanin likitoci satin da biyar ne daga cikin masu kula da kiwon lafiya da jiya Iraniya ne cibiyar kula da likitoci masu yin hidima a ayyukan hajji da ziyara da ke karkashin Hilalul Ahmar aka ware domin hidima da kula da maras lafiya a lokacin yin ziyara da gudanar da tarukan tunawa da kwanaki arba'in da shahadar Imam Huseini (AS).

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: kimanin likitoci satin da biyar ne daga cikin masu kula da kiwon lafiya da jiya Iraniya ne cibiyar kula da likitoci masu yin hidima a ayyukan hajji da ziyara da ke karkashin Hilalul Ahmar aka ware domin hidima da kula da maras lafiya a lokacin yin ziyara da gudanar da tarukan tunawa da kwanaki arba'in da shahadar Imam Huseini (AS).Wannan wani aikin hadin guiwa tsakanin kungiyar likitoci masu kula da masu ziyara na kasar Iraki da kuma na jamhuriyar musulunci ta Iran .

929866