IQNA

Komiti Mai Kula Da Lamarin Masallacin Kudus Ya Soki Lamirin Soke Hoton Kubbatul Sukhra

Bangaren kasa da kasa; komitin da ke kula da harkokin kudus musamman masallacin kudus mai tsari a kasar Jodan ya soki matakin takalar fada da muna banbanci da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na soki zanen Kubbatul Sukhra a cikin hoton masalacin Kudus mai tsarki.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsari a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: komitin da ke kula da harkokin kudus musamman masallacin kudus mai tsari a kasar Jodan ya soki matakin takalar fada da muna banbanci da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na soki zanen Kubbatul Sukhra a cikin hoton masalacin Kudus mai tsarki.Jaridar Aliktisadiya da ake bugawa a kasar Saudiya ne ta buga labarin a fitowarta ta jiya sha takwas ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis;in hijira shamsiya cewa; wannan hotuna raba su yana a matsayin tamkar wuce gonad a iri ne kan masallacin da kuma wannan yake nuni da halin takalar fada da nuna halin ko in kula da gwamnatoci da shugabannin kasashen larabawa da na musulmi ke nunawa a mummunan matakai da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yin a wuce gonad a iri da ta'addancinta a kan masallacin na Kudus da birnin kudus.
930835