Bangaren kasa da aksa; a ranar ashirin da bakwai mai zuwa ta wannan wata na Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shmasiya dokar hana sanya hijabi a cibiyoyin shakatawa da na koyarwa a kasar Faransa za a jewa ta kuma za a mamaita abin day a faru ne a majalisar datijawan kasar a baya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsari a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar ashirin da bakwai mai zuwa ta wannan wata na Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shmasiya dokar hana sanya hijabi a cibiyoyin shakatawa da na koyarwa a kasar Faransa za a jewa ta kuma za a mamaita abin day a faru ne a majalisar datijawan kasar a baya.Majalisar datijawan c eta sanar da cewa daftarin dokar hana sanya hijabi a cibiyoyin shakatawa da kuma na koyarwa a fadin kasar an jinkirta saboda adawar da wasu yan majalisar datijan ta kasar ta Faransa suka nuna amma a ranar ashirin da bakwai ga watan dai da muke ciki na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne za a gudanar da bincike da nazari kan wannan daftarin kafin a kai ga jefa kuri'ar amincewa ko watsi da wannan daftarin. Wannan na nuni da yadda gwamnatin kasar faransa day an siyasar kasar ke nuna banbanci da karan zuka kan addinin musulunci da kuma kan musulmi a kasar ta Faransa da kuma danganta wannan lamarri na addini da siyasa musamman a daidai wannan lokaci nay akin neman zabe da zabuka a kasar ta Faransa. Saidai kungiyoyin gwagwearmaya da musulmi a kasar ta Faransa sun tashi haikan na ganin ba a kai ga amincewa da wannan doka ta zalunci da wariya .Kuma komitin musulmin kasar Faransa ya yi Allah wadai da wannan daftarin doka.
930821