IQNA

Yan Shi'ar Miyanmari Za Su Raya Shahadar Imam Rida

Bangaren siyasa da zamantakewa: yan shi'ar Miyanmari a ranar ashirin da daya ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku sun dauki matakin raya ranar juyayin shahadar Imam Rida (AS) a huseiniyar garin Tanji na kasar .


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; yan shi'ar Miyanmari a ranar ashirin da daya ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku sun dauki matakin raya ranar juyayin shahadar Imam Rida (AS) a huseiniyar garin Tanji na kasar . A wajan wanan taron malamai dam asana day a hada malaman addini dam asana tarihin musulunci da kuma kwararru da kuma dalabai ne suka taru a gurin wannan taro da kawo bayanai na rayuwar Imam Rida (AS) da kuma gwagwarmayar day a yi da azzaluman sarakuna a lokacinsa a kokarinsa na yada addinin musulunci da kuma ilmantar da musulmi da kafa adalci a tsakanin al'ummomi.
933314