Bangaren siyasa da zamantakewa; dubban musulmi ne yan kasar indopnosiya a ranar ashirin da biyar ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya suka gudanar da wani gangamin nuna adawa da amincewa da dokar yancin sayar da giya da duk wani nauyi mai sa maye a birnin Jakarta fadar mulkin wannan kasa kuma sun gudanar da jerin gwano domin nuna adawarsu kan wannan mataki.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; dubban musulmi ne yan kasar indopnosiya a ranar ashirin da biyar ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya suka gudanar da wani gangamin nuna adawa da amincewa da dokar yancin sayar da giya da duk wani nauyi mai sa maye a birnin Jakarta fadar mulkin wannan kasa kuma sun gudanar da jerin gwano domin nuna adawarsu kan wannan mataki.Gwamnatin kasar ta Indonosiya ta sa kafa ta shure koke –koken kungiyoyin addinin musulunci da kuma rufe ido kan dokokin musulunci day a hana shad a sayar da giya kuma amincewa da wannan doka da gwamnatin kasar ta yi zai kara yaduwar abubuwan assha a kasar saboda haka musulmin kasar suka bukaci sokewa da watsi da wannan doka ba tare da wata wata ba idan ana son gaskiya da kare hakkokin musulmin wannan kasa.Dubban musulmi ne suka taro a gaban ofishin ma'aikatar cikin gida ta kasar da kuma ofishin firaministan wannan kasa ta Indonosiya da ke birnin Jakarta fadar mulkin kasar suna bukatar soke wannan doka.
935866