Bangaren kasa da kasa, batun palastinu da irin matsalolin da al’ummar wannan yanki ke fuskanta na daga cikin muhimman abubuwan da taron birnin Najaf zai mayar da hankali kansu wanda bababr cibiyar ilimi ta birnin ta dauki nauyin shiryawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo cewa, shugaban majalisar malaman Ahlussuna na kudancin Iraki sheikh Khalid Abdulwahab Mulla ya bayyana cewa, batun palastinu da irin matsalolin da al’ummar wannan yanki ke fuskanta na daga cikin muhimman abubuwan da taron birnin Najaf zai mayar da hankali kansu wanda bababr cibiyar ilimi ta birnin ta dauki nauyin shiryawa wanda manyan malamai za su halarta.
Haka nan kuma ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na CPI cewa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da haramtacciyar kasar Isra’ila kan harin ta’addancin da ta kai masallatan musulmi palastina a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a cikin wannan mako.
Sha’anin palastinu da irin matsalolin da al’ummar wannan yanki ke fuskanta na daga cikin muhimman abubuwan da taron birnin Najaf zai mayar da hankali kansu wanda bababr cibiyar ilimi ta birnin ta dauki nauyin shiryawa a wannan birnin mai alfarma acikin wannan mako.
936657