IQNA

Za A Samar Da Sauyi A Rayuwar Musulmi Da Nuna Yan Uwantaka A Tsakani

Bangaren siyasa da zamnatakewa; a rayuwa a nan gaba ta musulmi dole a samar da wani yanayi da sauyi da musulmi za su rika rayuwa cikin yanci da nuna kauna day an uwantaka a tsakaninsu da hakan ke bukatar kawo gyara a tsakanin al'ummomin musulmi.



Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a rayuwa a nan gaba ta musulmi dole a samar da wani yanayi da sauyi da musulmi za su rika rayuwa cikin yanci da nuna kauna day an uwantaka a tsakaninsu da hakan ke bukatar kawo gyara a tsakanin al'ummomin musulmi.Ali Muhyul Din Karra Dagi babban sakataren hadin guiwar kungiyar malamai musulmi na duniya a wata makala day a rubuta ya yi wannan cokaci da kawo mailasalai da suka zo a vcikin kur'ani mai girma da ke bayani klan muhimmancin fadin gasiya da aiki da ita da kuma kawo gyara a dukan bangarori na rayuwa kuma wannan gyara ya shafi daidaku, iyalai da kabiliu da dukan bangare na rayuwar jama'a kuma idan aka yi dubi a tarihin musulunci da annabawa da manzonni amincin Allah ya tabbata a f=gare su za a ga haka lamarin yake.
941794