IQNA

Kammala Taron Bayar Da Horo Kan Karatun Kur’ani Mai Tsarki A Canada

18:16 - January 30, 2012
Lambar Labari: 2265126
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen taron bayar da horo kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda a kasar Canada wanda babbar cibiyar yada al’adu da ilimin addinin muslunci a kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Noor Cultural Centre cewa, an kawo karshen taron bayar da horo kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda a kasar Canada wanda babbar cibiyar yada al’adu da ilimin addinin muslunci a kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa wanda mabiya addinin muslunci a kasar suka samu halarta.
An gudanar da wani babban taron cika shekara guda da samun nasarar juyin juya hali a kasar Masar wanda ya kai ga kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Husni Mubarak daga mulkin kasar ta Masar a jiya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan babban taro ya kayatar matuka, bisa la’akari da cewa kasar Masar tana da matukar muhimamnci a cikin kasashen larabawa da kuma yankin nahiyar Afirka baki daya, wannane ma ya sanya yanzu haka kasashen larabawa da suke yin amshin shata ga siyasar turawa.
Kasar Canada dai tana daga cikin kasashen turai da suke nuna matukar adawa da addinin muslunci, inda shugabanninta suke nuna rashin gamsuwarsu da kasantuwar musulmi a cikin kasar a lokuta da dama.
942432

captcha