IQNA

An Bude Wani Baje Kolin Kur’ani Mia Tsarki A Hadaddiyar Daular Larabawa

20:06 - February 11, 2012
Lambar Labari: 2272284
Bangaren kasa da kasa, an bude wani taron baje kolin kur’ani mai tsarki a birnin Ra’asul khaima da ke cikin kasar hadaddaiyar daular larabawa mai taken Alkawasin wanda zai ci gaba da gudana har zuwa tsawon mako guda a nan gaba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa an bude wani taron baje kolin kur’ani mai tsarki a birnin Ra’asul khaima da ke cikin kasar hadaddaiyar daular larabawa mai taken Alkawasin wanda zai ci gaba da gudana har zuwa tsawon mako guda a nan gaba kamar yadda bababr cibiyar kula da harkokin gasa da baje kolin kur’ani ta kasar ta sanar.
Bayanin ya ci gaba da cewa ma’iakatr kula da harkokin addinin muslunci ta kasar tare dav hadin gwiwa da babbar cibiyar kula da ayyukan kur’ani ne kan dauki nauyin shirya irin wadannan taruka a biranan kasar a kowace shekara, tare da halartar madabaoi daga kasashen larabawa da na musulmi.
Bude taron baje kolin kur’ani mai tsarki a birnin Ra’asul khaima da ke cikin kasar hadaddaiyar daular larabawa mai taken Alkawasin wanda zai ci gaba da gudana har zuwa tsawon mako guda a nan gaba, yana da matukar muhimamnci ga yunkurin da suke cewa suna yi a kasar wajen bunkasa lamurran kur’ani.
951147

captcha