IQNA

18:34 - February 15, 2012
Lambar Labari: 2275006
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kungiyoyin da ke raya kare hakkokin bil adama suna kokarin ganin an saki mutumin nan mai cin zarafin addaini muslunci wanda dan jarida ne kasar saudiyya kasar da ke kiran kanta kasar musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na gidan talabijin din CNN cewa, wasu daga cikin kungiyoyin da ke raya kare hakkokin bil adama suna kokarin ganin an saki mutumin nan mai cin zarafin addaini muslunci wanda dan jarida ne kasar saudiyya kasar da ke kiran kanta kasar musulunci da take aiwatar da hukunce-hukunce na kisa da sunan musulunci amma hakan bai shafar ‘yan gidan sarauta.
Cibiyar kula da ayyukan raya harkokin al’adu da na addinin muslunci a yankin palastine ta sanar cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ia sun kai wani samame kan al’ummar yankin a cikin masallacin Qods mai alfarma a daren jiya a lokacin da ake gudanar da salla.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karon farko da aka ga sojojin yahudawan sahyuniya suna kai irin wannan farmaki ba, lamarin da ya tunzura mutane da fusata su, amma dai ba biye musu ba wajen yin bata kashi ba.
cibiyar kula da ayyukan raya harkokin al’adu da na addinin muslunci a yankin palastine ta sanar cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ia sun kai wani samame kan al’ummar yankin a cikin masallacin Qods mai alfarma a daren jiya a lokacin da ake gudanar da salla.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karon farko da aka ga sojojin yahudawan sahyuniya suna kai irin wannan farmaki ba, lamarin da ya tunzura mutane da fusata su, amma dai ba biye musu ba wajen yin bata kashi ba.
953290

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: