IQNA

Bankin Kasa Da Kasa Ta Musulunci A Katar Ita Aka Zaba A Shekara Ta 2012

Bangaren kasa da kasa; Mu'assisar kasar Britaniya ta Fainans Warld Bank kasa da kasa ta musulunci a kasar Katar ita ce aka zaba a matsayin banki mafi inganci da zama ta daya a wannan shekara ta dubu biyu da goma sha biyu na miladiya
Bangaren kasa da kasa; Mu'assisar kasar Britaniya ta Fainans Warld Bank kasa da kasa ta musulunci a kasar Katar ita ce aka zaba a matsayin banki mafi inganci da zama ta daya a wannan shekara ta dubu biyu da goma sha biyu na miladiya.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Mu'assisar kasar Britaniya ta Fainans Warld Bank kasa da kasa ta musulunci a kasar Katar ita ce aka zaba a matsayin banki mafi inganci da zama ta daya a wannan shekara ta dubu biyu da goma sha biyu na miladiya.Wannan yabon ta same shi ne saboda jan aiki da yadda take bayae=r da bashi karkashin tsari irin na musulunci da kuma bayar da taimako da matasa da kananan kanfanoni da sauran ayyuka na jinjinawa da suke gudanarwa.

956864