Bangaren harkokin kasa da kasa: hizbullahi ta kasar Labanon y=ta fitar da wani bayani cewa:hare haren da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ke kaiwa kan musulmi da kiristci a yankuna Palsdinu abin yin Allah wadai ne kuma dole a dauki matakin kawo karshensa da kuma yadda gwamnatin Haramtacciyar kasar ta Isra'ila ke ci gaba da gina matsugunnan yahudawa yan share guri zauna.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: hizbullahi ta kasar Labanon y=ta fitar da wani bayani cewa:hare haren da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ke kaiwa kan musulmi da kiristci a yankuna Palsdinu abin yin Allah wadai ne kuma dole a dauki matakin kawo karshensa da kuma yadda gwamnatin Haramtacciyar kasar ta Isra'ila ke ci gaba da gina matsugunnan yahudawa yan share guri zauna. Yahudawan sahyoniya masu tsautsauran ra'ayin kamar addinin musulunci suna rera waken cin mutuncin Annabin Isa (AS) da kuma cin fuska ga addinin kiristanci da kuma coci a birnin Kudus kuma duk wani musulmi da kirista yana Allah wadai da wannan aiki mummuna abin yaka. Har ila yau kungioyar ta yi Allah wadai da yadda ake kisan kiyashi a hare haren da ake kai wa al'ummar yankin zirin gaza ta hanyar amfani da jiragen yaki da tankokin yaki da motocin silke.
957424