Bangaren kasa da kasa: hukumar da ke kula da harkokin ilimi da al'adu ta kungiyar hadin kan kasashen musulmi Asesko a ranar daya ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fitar da bayanin cewa: Sun Allah wadai da siyasar zalunci da wuce gonad a iri ta ci gaba da rusa gidaje da yin zagon kasa kan masallacin Kudus mai tsarki da mamaye yankunan da ke kewayensa.
Hukumar da ke kula da harkokin ilimi da al'adu ta kungiyar hadin kan kasashen musulmi Asesko a ranar daya ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fitar da bayanin cewa: Sun Allah wadai da siyasar zalunci da wuce gonad a iri ta ci gaba da rusa gidaje da yin zagon kasa kan masallacin Kudus mai tsarki da mamaye yankunan da ke kewayensa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: hukumar da ke kula da harkokin ilimi da al'adu ta kungiyar hadin kan kasashen musulmi Asesko a ranar daya ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fitar da bayanin cewa: Sun Allah wadai da siyasar zalunci da wuce gonad a iri ta ci gaba da rusa gidaje da yin zagon kasa kan masallacin Kudus mai tsarki da mamaye yankunan da ke kewayensa.A makircin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ke yin a ruguza masallacin Kudus sun yi rami na tsawon kilometa dubu uku a karkashin gurin ibada a bakar niyarsu ta ruguza kiblar farko ta musulmi da kuma guri mai tsarki na musulmi da kiristoci da kuma maye gurbinta da cibiyar yahudawa da gurin ibadarsu. To babu wani musulmi a duniya da zai taba amincewa da wannan kuma dukan musulmi da kiristoci na yin Allah wadai da wannan aiki na takalar fada da tada zaune tsaye da haddasa fitina.
957377