IQNA

Ministan Tsaro Na Amerika Ya Nemi Afuwar Musulmi

17:07 - February 23, 2012
Lambar Labari: 2279459
Bangaren kasa da kasa; Le'un Panata ministan tsaro na Amerika ya fitar da wani bayani da a cikinsa ya nemi afuwa da gafarar musulmin duniya musamman al'ummar kasar Afganistan biyo bayan cin fuska da mutuncin kur'ani mai tsarki da wasu sojojin mamaye na Amerika suka yin a kona kur'anai masu tsarki.



Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Le'un Panata ministan tsaro na Amerika ya fitar da wani bayani da a cikinsa ya nemi afuwa da gafarar musulmin duniya musamman al'ummar kasar Afganistan biyo bayan cin fuska da mutuncin kur'ani mai tsarki da wasu sojojin mamaye na Amerika suka yin a kona kur'anai masu tsarki.An nakalto daga kamfanin dillancin labarai na Shin Huwa cewa watsa labarin kona kur'anai masu tsarki da wasu sojojin Amerika suka yi a kasar Afganistan sai Jan Alon komandan sojojin Amerika da kuma hadakar dakarun kungiyar tsaro ta Nato da kuma ministan tsaron Amerika domin kaucewa fushi da bacin ran musulmin kasar ta Afaganistan suka nemui afuwa da gafarar musulmi kan wannan cin fuska .Ministamn tsaron na Amerika y ace wannan bakin aiki bay a cikin tunanin sojojin Amerika kuma yana neman gafarar musulmi musamman al'ummar kasar Afganistan.

958136

captcha