Bangaren kasa da kasa; Jibran Hasanawi wani matashi musulmi dan kasar Faransa da ke zaune a birnin Dubai na hadeddiyar daular larabawa da yayi yawace yawace a kasashen musulmi ya bayyana abubuan day a gani da kuma ya ji a wadannan kasashe a cikin wwani sahfin internet day a bude mai suna: www.muslimworldtour.com
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Jibran Hasanawi wani matashi musulmi dan kasar Faransa da ke zaune a birnin Dubai na hadeddiyar daular larabawa da yayi yawace yawace a kasashen musulmi ya bayyana abubuan day a gani da kuma ya ji a wadannan kasashe a cikin wwani sahfin internet day a bude mai suna: www.muslimworldtour.com. Wannan matashi musulmi ya bayyana rayuwarsa ta bulaguro da ibadodinsa da abubuwansa na musulunci da hotunan da ya dauka a yawace yawacensa .Yayi bayani kan yadda ya kasance yana kwana wani lokaci a masalalci wani lokacin kuwa a gidajan musulmi da kuma wani lokacin a otel otel yana ci gaba da daukan gurare na musulmi da abubuwa masu muhimmanci na addinin musulunci da kuma yadda musulmi suke karbarsa da hannu bibiyu cikin mutunci da nuna masa yan uwantaka da taimakekkeniya.
959232