IQNA

Kasancewar Hauzar Ilmi Ta Qum Na daga Cikin Ni'imar Bulaguron Ma'asuma ® a Iran

Bangaren nazari da ilimi: a yau Iran na a matsayin cibiyar shi'anci saboda kasantuwar hauzar ilimi a birnin Qum ne kuma ita kanta Hauzar Ilimin dalilin kasantuwar Ma'asuma ® da ta yi bulaguro zuwan Iran.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a yau Iran na a matsayin cibiyar shi'anci saboda kasantuwar hauzar ilimi a birnin Qum ne kuma ita kanta Hauzar Ilimin dalilin kasantuwar Ma'asuma ® da ta yi bulaguro zuwan Iran.A ranar tara ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da gidan talbijin din Alsirat ta kasar Labanon ta yi da Muhammad Husein Rayis Zade mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Labanon ya bayyana matsayi da daukakar wannan mata da kuma yadda ta daukaka wannan birni da hauza ta Qum.
964886