Bangaren kasa da kasa: wani adadi na sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da suke samin rakiyar sojojin liken asiri a daren ranar sha biyar ga watan Isfand shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun kai wa masallacin Muhammad Fatih da ke kudus da suka mamaye hari da mamaye.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: wani adadi na sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da suke samin rakiyar sojojin liken asiri a daren ranar sha biyar ga watan Isfand shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun kai wa masallacin Muhammad Fatih da ke kudus da suka mamaye hari da mamaye.Wadanda suka ganewa idanunsu wannan mummunan aiki da mamaye na sojojin haramtacciyar kasar ta Isra'ila a daren na shekaran jiya bayan sallar magariba da Isha'I sun aga yadda sojojin suka yi kutse da yadda suka ci mutuncin musulmi da amsallata a wannan masallacin.Har ila yau a ta bakin wadanda suke cikin masallacin a lokacin da sojojin mamayen haramtacciyar kasar ta Isra'ila suka yi kutse da cewa sojojin sun nuna rashin imani da wulakanta masallata a wannan masallaci.
966595