Bangaren lafiya; shugaban zartarwa a cibiyar bincike dad a watsa labarai na addinin musulunci Ikrik ya yi nuni da shaci fadin firaministan Faransa da yayi da kuma ke cike da alamar tambaya da sabawa tunani da ilimi da cewa: duk a guri da yanayin da ake so musulmi a shirye suke su bada bahasi na ilimi da ke tabbatar da yanka karkashin tsarin musulunci yana karkashin ilimi da kare lafiyar dan adam kuma idan yana so ko bas hi ba za a tabbatar masu da hakan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: shugaban zartarwa a cibiyar bincike dad a watsa labarai na addinin musulunci Ikrik ya yi nuni da shaci fadin firaministan Faransa da yayi da kuma ke cike da alamar tambaya da sabawa tunani da ilimi da cewa: duk a guri da yanayin da ake so musulmi a shirye suke su bada bahasi na ilimi da ke tabbatar da yanka karkashin tsarin musulunci yana karkashin ilimi da kare lafiyar dan adam kuma idan yana so ko bas hi ba za a tabbatar masu da hakan.Abdul Husein Fakhar shugaban cibiyar bincike a wata hira ce day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya yi nuni da wannan Magana ta firaministan Faransa da cewa; maganar halaliya da yanka na halaliya bai sabawa ilimi kuma haka bai sabawa zamani ba a yankin turai domin yana karkashin ilimi gaba da baya kuma yayi daidai da kowane zamani da ci gaban dan adam kuma a ilimance an tabbatar da haka cewa yankan musulunci shi ne ke kare lafiyar mutum domin ana raba nama da jinni sabanin sauran yanka wanda ban a musulunci bad a nama ke hadewa da jinni da kuma suke bin wata hanyar ta harbar dabba a kwalluwa da kasha ta wani lokaci ma yana haddasa haukan shanu da ke yin lahani ga mutum da daidai sauran dalili na ilimi da kiwon lafiya masu yawa kuma Magana da sukan da firaministan kasar Faransa ya yi kan yankan da musulmi ke yi wani suka ne da siyasar neman kuri'a a zaban shugabancin kasar Faransa da kuma Magana da sukansa ya sabawa hankali da ilimin kiwon lafiya.
966764