IQNA

Fadada Ikana Wani Nauyi Ne Na Hadin Kan Al'adu

Bangaren kasa da kasa: ta bisa la'akari da Kur'ani ya hada dukan illahirin musulmi ba tare da la'akari da mazhabobinsu ba don haka watsa labarai day a shafi kur'ani ta hanyar kamfanin dillancin labarai na Ikna a cikin yaruka daban daban iri iri na duniya zai bunkasa al'adu da hadewar al'adun a tsakanin musulmi.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: ta bisa la'akari da Kur'ani ya hada dukan illahirin musulmi ba tare da la'akari da mazhabobinsu ba don haka watsa labarai day a shafi kur'ani ta hanyar kamfanin dillancin labarai na Ikna a cikin yaruka daban daban iri iri na duniya zai bunkasa al'adu da hadewar al'adun a tsakanin musulmi.Muhamamd Hasan Inpkachi mai kula da ofishin yada al'adun iran a kasashen waje a wata tattaunawa day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna a daidai lokacin karbar yare cikin na arba'in da wannan kamfani yake watsa labarai da suka shafi harkokin addinin musulunci da kuma kur'ani mai girma da cewa wannan kamfani yana taka rawar gani ta fuskoki daban daban kuma da dama kuma masu muhimmanci musamman idan aka yi la'akari da halin da musulmi ke ciki a yau da kuma muhimmancin labarain day a ke watsa wad a suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran.
970014