Bangaren kasa da kasa:a dai-dai lolkacin da majalisar dokokin Afganistan ke fadi tashin ganin an gurfanar da hukumata a bainar jama'a sojin Amerikan nan da ya kasha fararen hula da gangan a yankin Kandahar .ita kuwa ma'aikatar tsaro ta Amerika ta yi watsi da wannan bukata ta yan majalisar dokokin Afganistan da kafa dokar Capitalism ta hana gurfanar da wani dan amerika a wajan Amerika a amtsayinsa na dan mowa.
Kamfanin dillancin labarai na iKna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a dai-dai lolkacin da majalisar dokokin Afganistan ke fadi tashin ganin an gurfanar da hukumata a bainar jama'a sojin Amerikan nan da ya kasha fararen hula da gangan a yankin Kandahar .ita kuwa ma'aikatar tsaro ta Amerika ta yi watsi da wannan bukata ta yan majalisar dokokin Afganistan da kafa dokar Capitalism ta hana gurfanar da wani dan amerika a wajan Amerika a amtsayinsa na dan mowa.An nakalto daga gidan talbijin na ABC cewa Jorg Lital mai Magana da yawun ma'aikatar tsaro ta Amerika a ranar ashirin da biyu ga watan watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kan hukumar sojin Amerika day a aikata aika aika a Afganistan cewa: Amerika ce za ta gudanar da binciken hukumta wannan sojin wannan furuci yana nufin Amerika za ta yi amfani da dokar Capitalism ta hana hukumata wani dan amerika a wata kasa day a aikata leifi a wajan Amerika kuma irin wannan doka c eta ke bawa sojojin Amerika da Amerikawa kariya da ingiza su aikata duk wani mummunan aiki da suka ga dama domin bas u ganin kan kowa da gashi ko jin cewa doka za ta iya hukumta su kan aikin da suka aikata. A ranar ashirin da daya ga watan Isafand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya wani sojin Amerika a Afganisatn ya kai hari kan gidajan mazzuna kauye a yankin Kandahar inda ya kasha fafaren hula sha shidda day a hada yara tara da kuma jikkata wasu biyar na daban.
971085