IQNA

Al'ummar Amerika Sun Komo Daga Rakiyar Yaki A Afganistan

12:13 - March 14, 2012
Lambar Labari: 2291730
Bangaren kasa da kasa:sakamakon kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amerika dangane day akin dagwamnatin amerika ke ci gaba da yi a Afganistan kasha satti cikin dari na al'ummar Amerika ne suka ce yakin da gwamnatinsu ke yi a Afganistan da kudaden da ake kashewa bai tsantsanta ba.



Kamfanin dillancin labarai na iKna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: sakamakon kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amerika dangane day akin dagwamnatin amerika ke ci gaba da yi a Afganistan kasha satti cikin dari na al'ummar Amerika ne suka ce yakin da gwamnatinsu ke yi a Afganistan da kudaden da ake kashewa bai tsantsanta ba. An nakalto daga jaridar The Truth Pursuit cewa; karkashin kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar da kuma sakamakon kuri'ar ya nuna cewa; sama da kasha satin na al'ummar Amerika na adawa day akin da gwamnatin Amerika ke ci gaba da yi a Afganistan da kuma kudaden da ta ke kashewa kuma kaso talatin da biyar daga cikin yan kasashen ta amerika sun yi amanna da cewa an tsawaita yakin da ake yi a Afganistan fiye da kasha goma .Har ila yau kasha hamsin da hudu cikin dari na al'ummar Amerika sun yi imanin cewa; ko da sojojin Amerika bas u kammala horar da sojojin Afganistan ba kan lokaci to wajibi ne su fice daga wannan kasa.Yayinda kasha arba'in da uku cikin dari suka ke su fice daga kasar bayan sun kammala horan da za su bawa sojojin Afaganistan.
971316
captcha