Bangaren kasa da kasa; a yau wani yanayi ne da kuma dama da al'ummar musulmi dad a za su kwato da kare hakkokin al'ummar Musulmi musamman al'ummar Palasdini da aka share shekara da shekaru ana zalunta da kuma masallacin kudus shi ma da aka yi shekara da shekaru ana mamaye das hi saboda a yau karfin Amerika ya raunana da duk wani da yake tare da amerikan bas hi da tacewa na fuskantar karfi da farkawar da musulmi suka yi a wannan lokaci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: a yau wani yanayi ne da kuma dama da al'ummar musulmi dad a za su kwato da kare hakkokin al'ummar Musulmi musamman al'ummar Palasdini da aka share shekara da shekaru ana zalunta da kuma masallacin kudus shi ma da aka yi shekara da shekaru ana mamaye das hi saboda a yau karfin Amerika ya raunana da duk wani da yake tare da amerikan bas hi da tacewa na fuskantar karfi da farkawar da musulmi suka yi a wannan lokaci. An nakalto daga majiyar talbijin ta Almanar cewa: Said Hasan Nasrullahi babban sakataren kungiyar gwagwarmaya a kasar Labano a cikin jawabin day a gabatar a ranar ashirin da biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira a lokacin gabatar da bukin yayaye dalibai na makarantar Alnur a Labanon ya bayyana cewa; ya kamata musulmi su yi takatsantsan da shiri da makircin makiya na rarraba wannan yanki kasha kasha kuma ya kamata musulmi da aksashen musulmi sun yin amfani da wannan dama ta raunin da Amerika da kawayanta ked a shi a wannan lokaci.
972841