IQNA

Kungiyar Malaman Jami'oin Musulmi Za Ta Halarci taron Kasa Da kasa A Italia

16:05 - March 17, 2012
Lambar Labari: 2293079
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar malaman jami'oin klasashen musulmi za ta halarci taron kasa da kasa da za a gudanar a kasar Italia tare da halartar wakilan wasu jami'oi na kasashen yammacin turai da kuma na musulmi domin tattauna muhimamn batutuwa da suka dukaknin bangarori.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ahram cewa, babbar kungiyar malaman jami'oin klasashen musulmi za ta halarci taron kasa da kasa da za a gudanar a kasar Italia tare da halartar wakilan wasu jami'oi na kasashen yammacin turai da kuma na musulmi domin tattauna muhimamn batutuwa da suka dukaknin bangarori na ilimi, kamar dai yadda babban ofishin kungiyar ya sanar.
Daga cikin muhimman abubuwan da zaman taron zai mayar da hankali kansu akwai battuwa da suka dangaci yadda wasu masana suke kallon addinin muslunci a cikin kasashen yammacin turai, musamman ma mahangarsa kan batutuwa da suka dangaci siyasa da kuma zamantakewar al'umma.
Wannan babbar kungiyar malaman jami'oin klasashen musulmi za ta halarci taron kasa da kasa da za a gudanar a kasar Italia tare da halartar wakilan wasu jami'oi na kasashen yammacin turai da kuma na musulmi domin tattauna kan hanyoyin da za a bi a kara bunkasa fahimtar juna.
972926
captcha