IQNA

An Gudanar Da Wata Gasar Karatun Kur'ani Mai tsarki A Kasar Holland

16:04 - March 17, 2012
Lambar Labari: 2293083
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Hop Dorp na kasar Holland tare da halartar wakilan cibiyoyin kasashen musulmi, musamman ma matasa daga cikinsu wadanda suke da sha'awar shiga cikin harkokin da suka shafi kur'ani domin bayyana ma matsayinsa ga musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habrat acewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar yaum sabi ta kasar Masar cewa, an gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Hop Dorp na kasar Holland tare da halartar wakilan cibiyoyin kasashen musulmi, musamman ma matasa daga cikinsu wadanda suke da sha'awar shiga cikin harkokin da suka shafi kur'ani domin bayyana ma matsayinsa ga mabiya addinin muslunci da suka zaune a cikin kasar, waddaakasarin mutanenta mabiya addinin kirista ne.
Wanann dais hi ne karon farko da musulmin kasar Holalnd suke gudanar da wata babbar gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya, kuma ga dukakn alamu wannan shiri ya samu gagarumar nasara, wanda hakan zai bayar da dammar ci gabad agudanar dacwannan gasa acikin kasar.
Gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Hop Dorp na kasar Holland tare da halartar wakilan cibiyoyin kasashen musulmi, musamman ma matasa daga cikinsu wadanda suke da sha'awar shiga cikin harkokin da suka shafi kur'ani domin bayyana ma matsayinsa ga musulmi, hakan ya kara karfafa gwiwar masu sha'awar sanin kur'ani daga cikin mutanen kasar, ta yadda suka shiga binike.
972893
captcha