IQNA

Majalisar Malam Ahlu Sunna Ta Kasar Morocco Ta Yi Allawadai Da Kone msallacin Brussel

20:08 - March 18, 2012
Lambar Labari: 2293631
Bangaren kasa da kasa, bababr majalisar malaman ahlu sunna ta kasar Morocco ta yi kakakusar da yin Allah wadai da kai hari kan masallacin Imam Reda (AS) da ke birnin Burussel na kasar Belgium wanda wasu masu akidar wahabityanci suka yi a cikin makon day a gabata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na levif cewa bababr majalisar malaman ahlu sunna ta kasar Morocco ta yi kakakusar da yin Allah wadai da kai hari kan masallacin Imam Reda (AS) da ke birnin Burussel na kasar Belgium wanda wasu masu akidar wahabityanci suka yi a cikin makon da ya gabata da nufin haddasa rikici a tsakanin mabiya addinin muslci.
Majalisar ta ce wannan mummunan aiki babbar hidima ga makiya addinin mulunci, kuma ya zama wajibi dukaknin musulmi masu lamiri su yi kakakusar suka da yin Allawadai da hakan, domin kuwa ba komai hakan ya samo asali ne daga mummunar fahimtar addini da rashin kyakkyawan fahimta.
Majalisar malaman ahlu sunna ta kasar Morocco ta yi kakakusar da yin Allah wadai da kai hari kan masallacin Imam Reda da ke birnin Burussel na kasar Belgium wanda wasu masu akidar wahabityanci suka yi a cikin makon da ya gabata domin kuwa shi wannan aiki ne na yahudawan sahyuniya.
973145
captcha