IQNA

Za A Gurfanar Da Mutumin Da Ya Yi Sanadiyyar Kai Hari Kan masallaci A Brussel

16:42 - March 19, 2012
Lambar Labari: 2293775
Bnagaren kasa da kasa, za a gurfanar da mutumin da yake da hannu wajen kaii harin ta'addanci kan masallacin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a birnin Brussel na kasar Belgium kamar dai yadda babban mai shigar da kara na kasar ya sanar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na AFP cewa, , za a gurfanar da mutumin da yake da hannu wajen kaii harin ta'addanci kan masallacin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a birnin Brussel na kasar Belgium kamar dai yadda babban mai shigar da kara na kasar ya sanar a jiya a babban birnin kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa, mutumin wanda ake zatgi da aikata wannan hari na ta'addanci dan asalin kasar Morocco ne, kuma yan adauke da mummunar akidar nan ta wahabiyanci da ke kafirta sauran musulmi, tare da halasta jininsu wadanda ake kallonsu a matsayin masu karkatattar fahim ta kan addinin muslunci da rayuwa baki daya.
Yanzu haka da ana shirin gurfanar da mutumin da yake da hannu wajen kaii harin ta'addanci kan masallacin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a birnin Brussel na kasar Belgium kamar dai yadda babban mai shigar da kara na kasar ya sanar da nufin tabbatar wa duniya cewa za su yi adalci a cikin wannan lamari.
973838
captcha