IQNA

Kan Kafa Wata Kungiya Mai Adawa Da Musulunci Da Sunan Kare Ingila

17:27 - March 25, 2012
Lambar Labari: 2294579
Bangaren kasa da kasa; wata kungiya da ke adawa da addinin musulunci da sunan hadin guiwar kare Britaniya da aka kafa yau shkaru uku da suka gabata a ranar hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da ti'sin da daya hijira shamsiya ta bada labarin kirkiro da jam'iyar siyasa.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: wata kungiya da ke adawa da addinin musulunci da sunan hadin guiwar kare Britaniya da aka kafa yau shkaru uku da suka gabata a ranar hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da ti'sin da daya hijira shamsiya ta bada labarin kirkiro da jam'iyar siyasa.Wannan kungiya da ta fake da kare manufofin Britaniya daga lokacin kafa ta ya zuwa yanzu ta yi kaurin suna wajan kai hare hare da batanci kan gurare masu daraja da daukaka na addinin musulunci da kuma muzantata musulmi da kaskantar das u a fili ba a boye ba amma sai gashi irin wannan kungiya da ta yi fice kan wannan mummunan manufa da mataki nata ta kekashe kasa ta bayyana cewa: a farkon watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za su kafa jam'iyarsu ta siyasa.Kuma wannan yana nufin za su iya tsayawa takarar neman shugabancin wannan kasa kuma idan suka ci shin yaya za su yi da musulmi da addinin musulunci a kasar.
974739
captcha