Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro a birnin Abu Dhabi na haddadiyar daular larabawa kan harkokin tattalin arziki da kuma ya dada za a habbaka su bisa la'akari da sauyin da ake samu dukkanin harkokin tattalin arziki a cikin kasashen duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ASSAIF cewa, yanzu haka ana shirin fara gudanar da wani zaman taro a birnin Abu Dhabi na haddadiyar daular larabawa kan harkokin tattalin arziki da kuma ya dada za a habbaka su bisa la'akari da sauyin da ake samu dukkanin harkokin tattalin arziki a cikin kasashen duniya musamman ma manyan kasashe masu manyan masana'antu.
Baynain ya ci gaba da cewa, a wannan zaman taron wanda zai samu halartar wakilan kasashen musulmi da kuma cibiyoyin kasasuwanci gami da wakilai na bnakuna, za a mayar da hankali kan hanyoyin day a kamata bi domin kara wa tattalin arzikin na kasashen musulmi karfi, ta yadda a nan gaba musulmi za su iya taka gagarumar rawa wajen agaza ma kansu ba tare da dogaro da kasashen ketare ba.
Shirin fara gudanar da wani zaman taro a birnin Abu Dhabi na haddadiyar daular larabawa kan harkokin tattalin arziki da kuma ya dada za a habbaka su bisa la'akari da sauyin da ake samu dukkanin harkokin tattalin arziki a cikin kasashen duniya manya da kuma masu tasowa.
975077