Bangaren kasa da kasa; a ranar biyar ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne malaman addini a Palsdinu a wani taron manema labarai da suka kira a birnin Gaza suka bukacin yan yankin das u halarci gagaramin jerin gwano mai girma da za a gudanar kan kudus a fadin duniya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya tsawa rahoton cewa: a ranar biyar ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne malaman addini a Palsdinu a wani taron manema labarai da suka kira a birnin Gaza suka bukacin yan yankin das u halarci gagaramin jerin gwano mai girma da za a gudanar kan kudus a fadin duniya. An jiyo daga majiyar labarai ta CPI cewa; Salim Salama shugaban jam'iyar Malaman addinin musulunci a yankin zirin gaza a wannan taron manema labarai da sauran malamai na Palasdinu suka halara da kuma musulmi ya bayyana cewa: malamai dam asana da masu kula da al'adun da sauran musulmin duniya nauyi ne day a rataya kansu na gudanar da zanga zanga da jerin gwano ta kubutar da kudus a ranar sha biyar ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijra shamsiya kuma ya yi kira da babbar murya da kowa ya halarci wannan jerin gwano da fatra ganin an kubutar da wannan birni daga zaluncin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta killace yankin da kuma mamaye masallacin kudus mai tsarki da kuma birnin na Kudus kuma matukar ba a dauki wani mataki na a zo a gani da kuma kalubalantar wannan lamarin na zalunci da wuce gonad a iri na gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da masu mara mata baya.
974955