Bangaren kasa da kasa, a karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki domin rage yawan korafin al’ummar kasar ta wannan fuska.
Banki dai yana ci gaba da samun karbuwa akasashen duniya da dama musamman kasashen larabawa da na musulmi, amma kuma alokaci guda wasu suna yin amfani da bankin ne domin manufofinsu na siyasa, kamar dai yadda muke gani a halin yanzu a kasar ta Morocco, inda kasar ba ta taba yin magana ko nuna sha’awarta kan wannan banki ba sai yanzu da take fuskanta matakla daga mutanen kasar.
Wannan dai shi ne karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki da sauran harkoki na kudi a kasar baki daya.
975961