IQNA

Makomar Al'ummar Yankin Ta Danganta Da Tunaninsu Kan Gwagwarmya Ne

12:15 - April 02, 2012
Lambar Labari: 2296420
Bangaren kasa da kasa:Wadanda suka rungumi gwagwarmayar musulunci har zuwa wannan rana sun raya da kare duk wani abu day a shafi Palsdinu duk da makirci da kulle kullen makiyan Palasdinu da na musulmi da suka kasha makudden kudade da biliyoyin dala amma sun kasa cimma mummunar manufarsu saboda haka a hakikanin gaskiya makomar wannan yanki da al'ummar da ke rayuwa a wannan yankin ta danganta da tunani da rikonsu da tafarkin gwagwarmaya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Wadanda suka rungumi gwagwarmayar musulunci har zuwa wannan rana sun raya da kare duk wani abu day a shafi Palsdinu duk da makirci da kulle kullen makiyan Palasdinu da na musulmi da suka kasha makudden kudade da biliyoyin dala amma sun kasa cimma mummunar manufarsu saboda haka a hakikanin gaskiya makomar wannan yanki da al'ummar da ke rayuwa a wannan yankin ta danganta da tunani da rikonsu da tafarkin gwagwarmaya.an nakalto daga majiyar labarai ta gidan talbijin ta almanar cewa:babban sakataren kungiyar hizbullahi a Labanon a ranar sha daya ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin tunawa da zagayowar ranar haifuwar hadarat Zainab (AS) kuma a daidai wannan lokaci na kaddamar da wata cibiya ta al'adu na addini da motsa jiki na Zainab (AS) a yankin Haratul Harik a kewayen wajan Beirut daga bangaren kudunci a cikin jawabin day a gabatar ya yi wannan bayani .

976539
captcha