Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin jagororin kungiyar Amal a kasar Lebanon ya bayyana cewa babu gaskiya a cikin labaran da aka yada kan makomar Imam musa Sadr a kasar Libya tare da yin kira da ayi bincike matuka kafin tabbatar da kowane irin labara kan makomar tasa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Almanar cewa, Khalil Hamdan daya daga cikin jagororin kungiyar Amal a kasar Lebanon ya bayyana cewa babu gaskiya a cikin labaran da aka yada kan makomar Imam musa Sadr a kasar Libya tare da yin kira da ayi bincike matuka kafin tabbatar da kowane irin labara kan makomar tasa da sauran abokan tafiyarsa.
Yaci gaba da cewa har yanzu babu wani bayani da aka sanar a hukumance kan batun makomar Imam msa Sadr, saboda haka yanzu bangarorin shari'a na kasar Libya ne tare da bangaren mahukuntan Lebanon suke bin kadun wannan batu, kuma su ne suke da hakkin da duk bayani kan hakan wanda za agasgata.
Hamdan Khalil daya daga cikin jagororin kungiyar Amal a kasar Lebanon ya bayyana cewa babu gaskiya a cikin labaran da aka yada kan makomar Imam musa Sadr a kasar Libya tare da yin kira da ayi bincike matuka kafin tabbatar da kowane irin labara kan makomar tasa da ma wadanda sace su tare da shi a lokacin mulkin kama karya na Gaddafi.
976879