IQNA

Za A Gudanar Da Taron Kasashen Musulmi Da Kuma Kasar China

18:26 - April 04, 2012
Lambar Labari: 2298107
Bangaren kasa da kasa, taron kasa da kasa a birnin Beijin fadar mulkin kasar China tsakanin gwamnatin kasar da kuma sauran kasashen musulmi cikin watanni biyu masu zuwa da nufin kara fadada danganta tsakaninsu tafuskokin al’adu da kuma cinikayya da bunkasa harkokin tattalin arziki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na irica cewa, ana shirin gudanar da taron kasa da kasa a birnin Beijin fadar mulkin kasar China tsakanin gwamnatin kasar da kuma sauran kasashen musulmi cikin watanni biyu masu zuwa da nufin kara fadada danganta tsakaninsu tafuskokin al’adu da kuma cinikayya da bunkasa harkokin tattalin arziki da zai taimaka dukaknin bangarorin biyu a cikin shekaru masu nan gaba.
Wannan zaman taro zai duni kan irin rawar da dukaknin bangarorin na kasashen musulmi da kuma kasar China za su iya takawa a dukaknin bangarori na zamantaklewa da kuma bunkasa harkar ilimi da ala’’adu da kasuwanci, kasantuwar suna da kyakkyawar dangantaka a tsakaninsu ta tsawon daruruwan shekaru, wadda kuma take ci gaba da samun bunkasa.
Yanzu haka dai an shirin fara taron kasa da kasa a birnin Beijin fadar mulkin kasar China tsakanin gwamnatin kasar da kuma sauran kasashen musulmi cikin watanni biyu masu zuwa da nufin kara fadada danganta tsakaninsu tafuskokin al’adu da kuma cinikayya da bunkasa harkokin tattalin arziki kamar dai yadda ya gudana a taron shekarar bara.
977484

captcha