Bangaren al’adu da fasaha, karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran da ke kasar Zimbabwe ya bayar da kkyutuka na kur’anai da kuma liffana addinin musulunci da kuma wasu na masaniya kan kasar Iran da al’adunta ga wasu daga cikin masallatan kasar da kuma dakunan karatu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran da ke kasar Zimbabwe ya bayar da kkyutuka na kur’anai da kuma liffana addinin musulunci da kuma wasu na masaniya kan kasar Iran da al’adunta ga wasu daga cikin masallatan kasar da kuma dakunan karatu da nufin kara bunkasa harkokin ilmi da sanin muslunci tsakanin al’ummomin wannan kasa.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasashen biyu suna da kyakyawar dangataka a dukkanin bangarori, kuma jami’an huldar diplomasiyyar Iran suna iyakin kokarinsu domin ganin alaka tsaknain kasashen ta dore, musamman ma ganin cewa suna da mahanga guda ta fuskacin kiyayya da zaluncin kasashen yammacin turai da kuma juya baya ga manufofin ‘yan mulkin mallaka.
Karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran da ke kasar Zimbabwe ya bayar da kkyutuka na kur’anai da kuma liffana addinin musulunci da kuma wasu na masaniya kan kasar Iran da al’adunta ga wasu daga cikin masallatan kasar da kuma dakunan karatu da suke wasu garuruwan kasar.
977515