Bangaren siyasa da zamantakewa; a ranar sha tara ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kaddamar da gidan talbijin na zamantakerwa na addinin musulunci kuma a wani taron da aka gudanar a kasar Rasha musulmi da kuma ma'aikata da ake a wannan kasa da kuma suka fito daga kasashe daban daban na musulmi suka yi niyar bude wannan gidan talbijin din .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kuma da harkokin kur'ani mai girmna a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar sha tara ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kaddamar da gidan talbijin na zamantakerwa na addinin musulunci kuma a wani taron da aka gudanar a kasar Rasha musulmi da kuma ma'aikata da ake a wannan kasa da kuma suka fito daga kasashe daban daban na musulmi suka yi niyar bude wannan gidan talbijin din .A gudanar da bukin kaddamar da fara aikin wannna gidan talbijin a birnin Istambul na kasar Turkiya inda aka samu halartar mutane sama da dari biyu da suka fito daga kasashe talatin na musulmi tare da taimakon musulmin kasar Rasha da kungiyar Afrarin ta kasashen musulmi kuma da dama daga cikin wadanda suka halatrci wannan taro sun nuna gamsuwa da farin cikinsu kan bude wannan taron da kuma yadda taron yake samin karbuwa da hannu bibiyu kuma daga cikin wadanda suka halarci taron kaddamar da aikin wannan talbijin din akwai Mahtir Muhammad ssohon shugaban kasar Malaishiya. Kuma manyan baki ne suka gabatar da jawabi a gurin wannan taro.
981795