IQNA

Makon Tuni Da Palasdini A Labanon

Bangarenb kasa da kasa: a ranar ashirin ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kaddamar da mako tunawa da Palasdinu tare da samin halartarmanyan yan siyasa da malaman addini da manyan yan siyasa da shugabannin al'umma na ciki da wajan birnin Beirut fadar mulkin wannan kasa ta Labanon .



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kuma da harkokin kur'ani mai girmna a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar ashirin ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kaddamar da mako tunawa da Palasdinu tare da samin halartarmanyan yan siyasa da malaman addini da manyan yan siyasa da shugabannin al'umma na ciki da wajan birnin Beirut fadar mulkin wannan kasa ta Labanon .An jiyo daga majiyar labarai ta Lebanonfiles cewa; wannan mukin da hadin guiwar kungiya kula da abubuwan tarihi na Palasdinu ta shirya na daga cikin jerin tarurruka da shirye-shirye na tunawa da ranar kasa da kuma ranar tuni da mamaye Jalili ta palasdinu da yahudawan sahayoniya suka yi kuma wannan taro za a ci gaba da gudanar da iorinsa a kowace rana har zuwa ranar ashirin da hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya tare da gabatar da shirye-shirye iri iri kuma masu gamsarwa da baje kolin kajen tarihi da fina finai iri iri.
981792